iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Dubun dubatar Falasdinawa ne suka gudanar da sallar asuba ta karshe na watan Ramadan a masallacin al-Aqsa duk da tashe-tashen hankulan da ake fama da su a birnin Kudus.
Lambar Labari: 3488972    Ranar Watsawa : 2023/04/14